Jump to content

Wq/ha/Hani Abbas

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Hani Abbas

Hani Abbas , (an haife shi a shekarar 1977) mai zanen katuun (cartoon) ne dan Falasdin da Siriya, wanda a yanzu yake zama a Switzerland.

Zantuka

[edit | edit source]
  • Kayi tsammanin cewa kowanne zane kake yi yana iya zama na karshe a wajen ka, ko kuma watakila ba za ka samu damar kammala shi ba. Duka wadannan tunanin da begen sun shige ni don yin zane na mafi kyawu a wannan lokacin.
  • A kullum ina mafarkin komawa Siriya … Amma ba zan taba dawowa ba kafin a hambarar da gwamnatin ‘yan ta’addan nan.