Wq/ha/Halyna Danylchenko
Appearance
Halyna Viktorivna Danylchenko (an haife ta 5 ga watan Yuli, shekara ta 1964), akanta ce 'yar Yukren kuma 'yar siyasa.
Zantuka
[edit | edit source]- Saboda haka, daga yau a yankin Melitopol da kuma Gundumar Melitopol yada labaran midiya a kan Rasha zai fara. Ku sake saita tashoshin ku don kun samu labaran gaskiya.
- Who Is Halyna Danylchenko, New Mayor of Occupied Ukraine City – Age, Instagram, and, more! (Maris 14 ga wata, shekara ta 2022).