Wq/ha/Hal Abelson

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Hal Abelson
Hal Abelson, 2007

Hal Abelson (haihuwa Afrelun 26, 1947), ya kasance farfesan ‘yan ajin 1992 akan Kimiyyar Komfuta da kuma Injiniyanci a MIT kuma dan kungiyar IEEE.

Zantuka[edit | edit source]

  • Idan da ban gani ba kamar wasu, watakila sai dai idan ƙatti na kan kafadu na.
  • Duk abinda yayi amfani da kimiyya a matsayin wani bangare na sunansa ba shi bane: Kimiyyar siyasa (political science), kimiyyar ƙirƙira (creation science), kimiyyar komfuta (computer science).
  • Abunda ke da muhimmanci ba wai kawai bunkasa fasaha ba; amma a bunkasa tsare-tsare.

Hanyoyin Shafukan waje[edit | edit source]