Wq/ha/Hajiya Rabi Salisu
Appearance
Hajiya Rabi Salisu, ita ce kwamishinar mai'aikatar jinƙai da walwala na jihar Kaduna .
Zantuka
[edit | edit source]- Ta ce mai'aikayar ta maida hankali WAJAN bunkasar rayuwar mata da Yara kananan domin samun abun dogaro da Kai.
- Hajiya Rabi Salisu, ta dorawa mata ‘yan jarida alhakin inganta rahotannin jinsi.
- Hajiya Rabi Salisu tace Gwamnatin jihar Kaduna ta ce mata da nakasassu sama da 15,000 da suka bude asusun ajiya a banki sun fara karbar naira 50,000 a matsayin tallafi daga gwamnatin jihar domin bunkasa sana’o’insu.