Jump to content

Wq/ha/Haihuwa

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Haihuwa
A lokacin da ake haihuwa na na yi yawo a saman iska, kuma na fado cikin duniya, wanda yake kamar a zahiri, kuma sautin da na fara furtawa shine kuka, kamar ydda kowa ke yi. ~ Wisdom of Solomon

Haihuwa shine yanayi ko hali na samar da ‘ya’ya.

Zantuka[edit | edit source]

Mutum shi kadai a lokacin haihuwar sa, ya fito tsirara a wannan duniyar, shin za ta watsar da koke-koke da juyayi. ~ Pliny the Elder
  • Haihuwa [suna], masifa na farko kuma mafi sha’awa. Dangane da zahirin ta babu wani alamun daidaito. An haifi Castor da Pullix ne daga kwai. Pallax ya fito ne daga kwaryan kai. Gallatex ya kasance daga bulow na dutse. Peresilis wanda yayi rubutu a karni na goma, yayi ikirarin cewa ya fito ne daga kasa inda wani firisti ya watsa ruwa mai tsarki. An sanar cewa Arimaxus ya fito ne daga wani rami daga kasa.
    • Ambrose Bierce, The Cynic's Dictionary (1906); republished as The Devil's Dictionary (1911).
  • An yi tsammanin cewa an haife ni a Granger, Utah, a shekara ta 1883, a ranar 24 ga watan Oktoba. Ina wajen amma ban iya tuna abun da ya faru. Koyaya, mahaifiyata mace ce mai gaskiya, dole in yarda da ita.
    • {{w:Hugh B. Brown}}
  • An haife shi tsirara, sannan ha fito yana raki daga farko.
    • w:Robert Burton, The Anatomy of Melancholy (1621), Part I, Section II. Mem. 3. Subsect. 10.
  • Ana haihuwar mutum ne shi kadai kuma ya mutu shi kadai.
  • Bugu da kari, halin haihuwa shine mataki na farko na tashin hankali, kuma a dalilin haka, shine sila kuma misali na musamman na tasirin tashin hankali
    • w:Sigmund Freud, The Interpretation of Dreams (1900), in a footnote Freud added to the Second Edition in 1909 (see Psychoanalytic Pioneers, p. 46.)