Wq/ha/Hafsat Abiola
Hafsat Abiola (an haife ta a ranar 21 ga watan Agustan 1974, a Legas) wata 'yar Najeriya ce mai rajin kare hakkin dan adam da kare hakkin jama'a da kuma fafutukar dimokradiyya, wacce ta kafa kungiyar Kudirat Initiative for Democracy (KIND), wacce ke kokarin karfafa kungiyoyin fararen hula
Zance[edit | edit source]
- Natsuwa na samuwa ne da ikon bayar da gudummuwa gwargwadon iyawar mu, da kuma duk abinda muka kasance, wajen samar da duniya da zata tallafawa kowa. Amma har wayau ta kunshi samar da wuri ga wasu don bayar da gudummawa gwargwadon ikon su da kuma duk abinda suka kasance.