Wq/ha/Hadiza Isma El-Rufai
Appearance
Hadiza Isma El-Rufai, (an haife ta a ranar 21 ga watan Yuni, 1960) ta kasance marubuciya ƴar Najeriya kuma ita ce uwargidan tsohon Gwamnan Jihar Kaduna wato Nasir Ahmad El-Rufai. Ita ce ta kafa gidauniyar Yasmin El-Rufa'i (YELF), Wata ƙungiyar Adabi mai zaman kanta.
Zantuka
[edit | edit source]- ku rayu kuma ku bar rayuwa. Duniya zata zama guri mafi kyawu idan muka rayu bisa ga wadannan gaskiyar.
- kada ku wuce gona da iri. Kada ku jinkirta. ka kasance kamar Nike Sport. Kawai ka yi shi, fara kaɗan idan bakada duk hanyoyin da ake buƙata.
- Kada ace mace tayi laifi ko rashin kunya saboda zaɓin da tayi.
- Duk yara suna da daraja kuma ya kamata a kula da su. Kada a bar yaro yaje yana wasa a titi.