Wq/ha/Gwen Ifill

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Gwen Ifill
Ifill a shekara ta 2012

.

Gwen Ifill (Satumba 29, 1955–Nuwamba 14, 2016), ta kasance 'yar jarida, mai watsa labarai kuma marubuciya 'yar Amurka.

Zantuka[edit | edit source]

  • An janyo ni zuwa aikin jarida saboda bukatar zama muryar da ta dace - ba don in tursasa ra'ayi na akan wasu ba sai dai don in fada sarari na muhawara.