Wq/ha/Gretchen Whitmer
Appearance
Gretchen Whitmer (an haife ta Agusta 23 ga wata, shekara ta 1971) 'yar siyasa ce 'yar kasar Amurka kuma lauya wacce take aiki a matsayin Gwamnan Jihar Michigan ta 49 tu daga shekara ta 2019. Mamba ce ta Jam'iyyar Demokratik, tayi aiki a matsayin memba na Majalisar Wakilai ta Michigan daga shekara ta 2001 zuwa shekarar 2006 sannan kuma a 'yan majalisun Michigan daga shekara ta 2006 zuwa shekarar 2015.
Zantuka
[edit | edit source]Shekara ta 2013
[edit | edit source]- Shekaru 20 da suka gabata na kasance wacce aka yi wa fyade. Kuma nagode wa ubagiji da yasa hakan bai janyo shigar ciki ba. Saboda bana iya tunanin fuskantar abunda na fuskanta sannan kuma in fara tunanin abunda zanyi da cikin shege na mai fyade.
- "Why I spoke out about my sexual assault: Sen. Gretchen Whitmer talks to Salon". Salon. (Disamba 23 ga wata, shekara ta 2013).
Shekara ta 2016
[edit | edit source]- Ina mai jimamin mutuwan Jeff. Ya kafa ginshiki ta hanyoyi da dama na assasa LGBTQ da ke faruwa a Michigan har yau. Da yawa zasu yi kewan shi, duk da cewa abunda ya bari zai cigaba a tsakanin wadanda yayi tasiri akansu na tsawon rayuwan su.
- An dauko daga mutuwar Jeffrey Montgomery a watan Yulin shekarar 2016, Template:Wq/ha/Cite news
[[Category:Wq/ha]