Grace Lee Boggs,(An haife shi ranar 27 ga watan Yuni, a shekara 1915, zuwa 5 ga watan Oktoba a shekara 2015), ta kasance marubuci yar ƙasar Amurka, masanin falsafa da feminisanci.