Wq/ha/Grace Hopper
Appearance
Rear Admiral Grace Murray Hopper (9 ga watan Disamba 1906 – 1 Janairun shekarar 1992) sojan ruwa ce 'yar kasar Amurka, kuma masaniyar ilimin komfuta, na farko-farko.
Zantuka
[edit | edit source]- Tun daga nan idan komfuta ta sama wata matsala sai mu ce, akwai kwari a cikin ta.
- Akan cire moth mai tsawon 2-inch- daga Harvard Mark II komfuta ta gwaji a Harvard a shekarar 1947, kamar yadda aka hakayo daga Time (16 ga watan Afrilu shekarar 1984). A kula da cewa kalmar "bug" wato kwaro, ana amfani da shi a ilimi daban daban tun kafin lokacin da w:Thomas Edison ya fara amfani da kalmar, kuma ya zama kalmar gama-gari na AT&T a shekara ta 1920s wajen nufin kwari acikin wayoyi.