Wq/ha/Grace Aguilar

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Grace Aguilar

Grace Aguilar marubuciyar nobel ce ‘yar kasar Ingila kuma mai rubutu akan tarihin yahudawa da addini. An haife ta kuma ta tashi a Hackney, London, daga iyaye yahudawa ‘yan asalin kasar Fortugal.

Zantuka[edit | edit source]

  • Kowanne Bayahude ya kula sosai akan Imanin sa a matsayin wurin bauta da ya fadada yi zuwa kowacce kasa don tabbatar da wanzuwar Ubangiji da kuma manufar sa na dayantaka.
    • Quoted in Joseph H. Hertz, A Book of Jewish Thoughts (Oxford University Press 1920) p. 3


Mahadar shafukan waje[edit | edit source]