Wq/ha/Goodman Ace

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Goodman Ace
Goodman da Jane Ace in a shekara ta 1938

Goodman Ace (15 Junairu 1899 – 25 March 1982), an haife shi a Goodman Aiskowitz, humorist ne dan Amurka.


Zance[edit | edit source]

  • TV - ƙanƙantarwa a cikin wayo, an samo daga kalmar Terrible Vaudeville. Muna kiransa kafa, saboda babu wani abu da aka yi daidai.
    • Wasika zuwa ga Groucho Marx, an buga a cikin The Groucho Letters
  • Jiya tsakiyar dare, a yayin da na zauna ni kadai ina kallon intabiyu da jawabai da dai sauransu, tayi mun magana da in kashe wannan abun in zo in kwanta. Har yanzu dai, siyasa na janyo kiyayya a tsakanin ma’aurata.