Wq/ha/Gloria Macapagal-Arroyo
Appearance
Gloria Macapagal-Arroyo, (n haife ta 5 a watan Afurelu, a shikara ta 1947), ‘yar siyasar Filifin ce, wacce ta rike matsayin shugaban kasar Filipin na 14th tun daga shekara ta 2001 har zuwa 2010.
Zantuka
[edit | edit source]- Yi hakuri
- Martani ga cece-kuce akan tayi magudi a zaben shekara ta 2004 kamar yadda aka sanar a tep "Hello Garci".
- Shugaban kasa tana iya yi karfi iya yadda take so ta yi.
- 2007 State of The Nation Address, Philippines