Wq/ha/Gloria E. Anzaldúa

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Gloria E. Anzaldúa
Ina rubutu don rikodin abun da wasu ke gogewa a yayin da nayi magana, don sake rubutun labaran da wasu suka rubuta ba daidai ba game da ni, game da ku.

Gloria Evangelina Anzaldúa (Satumba 26, 1942 – Mayu 15, 2004), feminisa ce 'yar Madigo 'yar asalin Chikaana, malama a nazarin al'adun Chikana, nazarin feminisanci da nazarin queer.

Zantuka[edit | edit source]

Jawabin Magana da Harsuna: Wasika zuwa ga Marubuta Mata na Kasashen da Suke Tasowa (1981)[edit | edit source]

  • Da yawa suna da hanyoyin daban daban ta magana. Suna yi wa kansu lakabi da masu gani amma ba za su gani ba. Wasu da dama suna da baiwar harshe amma ba za su yi magana ba. Kada ku saurare su. Da yawa wanda suke da kalamai da harshe basu da kunne, ba zasu saurara ba kuma ba za su ji ba.