Wq/ha/Gloria Allred
Gloria Allred (née Bloom; an haifeta a watan July 3, 1941) ita lawyer hakkin yan adam ce yar America.
Zance[edit | edit source]
- A masayin mu na lawyoyi, kuma yan majalisa, kuma mai shari’a, farkon tambayarmu shine sakamako yanke shwararmu akan asalin rayukan mutane .
- Gloria Allred. (September 13, 1990). Shaida a gaban Kwamitin Majalisar Dattawan Amurka a Shari’a.
- Jama’a sun chanchanta su san in Mr.Cosby wali ne ko mai fade.