Wq/ha/Giannina Braschi
Appearance
Giannina Braschi,(an haife ta Fabrairu 5 ga wata, shekara ta 1953), mawakiya ce ‘yar Puerto Rico, marubuciyar nobel kuma masaniyar falsafar siyasa.
Zantuka
[edit | edit source]- Idan ka nemi asali to zaka samu rashin daidaito, idan ka nemi kamaiceceniya zaka raba wata gaskiya daga wata.
- Giannina Braschi, United States of Banana, shekara ta 2011.
- ‘Yanci ba zaɓi bace. Hakkin dan Adam ce.
- A kan ‘yancin kan Puerto Rico. [1] (World Policy Institute, Oktoba 17 ga wata, shekara ta 2017).