Wq/ha/Georgie Hyde-Lees
Appearance
Georgie Hyde-Lees (16 ga watan Oktoba, shekara ta 1892 Zuwa 23 ga watan Agusta, shekara ta 1968) mata ce ga William Butler Yeats.
Zantuka
[edit | edit source]- Bayan mutuwar ka mutane zasu rubuta labarin soyayyar ka, amma ni bazan ce komai ba, saboda zan tuna yan da kake alfahari.
- An dauko daga Richard Ellman A Long the Riverrun: Selected Essays (a shekarar 1988), p. 253