Wq/ha/George Bernard Shaw
Appearance
George Bernard Shaw (26 ga watan Yuli, shekara ta 1856 – 2 Nuwamban shekarar 1950), wanda akafi sani da Bernard Shaw,ya kasance marubucin wasanni dan Ireland, mai suka, kuma marubucin siyasa. Tasirinsa a gidan wasanni, na Turai, al’adu da siyasa sun wanzu tun daga 1880s har zuwa mutuwarsa. Ya rubuta wasanni fiye da guda sittin, fitattu daga cikin su sun hada da Man and Superman ( a shekarar 1902), Pygmalion (shekara ta 1913) da kuma Saint Joan (shekarar 1923).
Zantuka
[edit | edit source]- Tsari na shine in shiga matukar matsala wajen gano gaskiyar da zan fada, sannan in fade shi a cikin yanayi na matukar shashanci.
- Answers to Nine Questions (September 1896), amsa ga tambayoyi tara da Clarence Rook ya yi masa, wanda yayi masa intabiyu a shekarar 1895.
- Kwarewa ta itace yin daidai a daidai lokacin da wasu basu kan daidai
- You Never Can Tell, Act IV
- Babban muhimmancin hotel shine wuri ne gudun hijira daga gida na ainihi.
- You Never Can Tell, Act II
- Addini kwara daya ne tal, duk da cewa akwai nau’ikansa iri-iri.
- Plays Pleasant and Unpleasant, Vol. II, preface (1898).
- Kai ba mutum bane, kai inji ne.
- Arms and the Man, Act III (shekarar 1898).