Jump to content

Wq/ha/George Ade

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > George Ade
George Ade a shekara ta 1921

George Ade (An haife shi 9 ga watan Fabrairu, shekara ta 1866 zuwa 16 ga watan Mayun shekara ta alif 1944), ya kasance marubuci Ɗan Amurka, maikajin jarida kuma mai rubuta wasanni.

Zantuka

[edit | edit source]
  • Farkon Kwanciya da Farkon Farkawa Ka’ida ce Mara Kyau ga duk wanda ke so ya samu Kusanci da Fitattu daga cikin al’ummar mu.
  • “Waye ka kasance?” ya ce, saboda ya kasance daga makarantar dare.
    • Bang! Bang! (a shekara ta alif 1928).
  • A birni jana’iza kawai wani tsaiko na zirga-zirga; a kasa wani nau’i ne na nishadi.
    • George Ade
      Cosmopolitan Magazine, Fabrairun shekarar 1928.