George Abernethy (Oktoba 7 ga wata, shekara ta alif 1807 zuwa Maris 2 ga wata, shekara ta 1877), majagaba ne Ɗan Amurka, sanannan ɗan kasuwa, kuma gwamnan Oregon na farko na inda ta zamanto Jihar Oregon ta Amurka.
George AbernethyAn ƙaddara wannan wurin da ya zamanto wuri mai arziƙi sosai a Amurka, kuma sannan ga wannan muna iya cewa wuri mafi sanyi, ba abunda zai hana daukakar mu, kuma mu zamanto masu muhimmanci sosai ga ƙungiyar. Mafi akasarin iko a yanzu yana hannunku, kuma ina tsananin sa ran, zamu iya cigaba da ayyukanmu tare da doka acikin littafin mutum-mutumin mu.