Wq/ha/Gae Aulenti
Appearance

Gae Aulenti (An haife ta Disamba hudu 4 ga wata, shekara ta 1927 zuwa Oktoba zuwa talatin 31 ga wata, shekarar 2012),ta kasance architek ‘yar ƙasar Italiya, mai tsara haske da kwalliyan cikin gida, kuma mai tsara kwalliyar ma’aikatu.
