Wq/ha/Funmilayo Ransome-Kuti
Funmilayo Ransome-Kuti Basarakiya Funmilayo Ransome-Kuti,MON wacce tafara amsa sunan Frances Abigail Olufunmilayo Olufela Folorunso Thomas; An haifeta a Ashirin da biyar ga watan octoba, A shekarar Alif 'Dari-tara(25 ga watan Oktoba, shekara ta 1900) inda tayi rayuwa har zuwa Goma sha uku ga watan Aprailu shekarar Alif Dari tara da saba'in da takwas (13 ga watan Afrilu, shekara ta 1978). 'Yar Nijeriya wacce tayi fiche a harkan siyasa, kuma ta sadaukar da rayuwarta a taimakon al-umma.
An haifi Basarakiyar a garin Abeokuta na jihar ogun a Naijeriya. Itace mace tafarko data fara Karatu da maza a makarantar da ake kicewa "Abeokuta gramma school"
Zantuttuka.
[edit | edit source]"Dangane da tuhume-tuhumen da aka yi min, ba na damuwa. Na wuce tunanin su da kaskantacciyar halayensu,don haka ban damu ba.