Jump to content

Wq/ha/Frida Kahlo

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Frida Kahlo
hoton Frida Kahlo, 1932; daga Guillermo Kahlo

Frida Kahlo(6 ga watan Yuli, shekara ta 1907 zuwa 13 Yuli 1954) mai zane ce 'yar Mexico.

Zantuka

[edit | edit source]

1925 - 1945

[edit | edit source]
  • Na sha giya saboda ina so in nutsar da bakin ciki na, amma yanzu 'yan iskan abubuwan sun koyi yankayi.
    • Frida Kahlo
      Zance daga wasika zuwa ga Ella Wolfe, "Laraba 13," 1938, kamar yadda aka dauko daga Frida: A Biography of Frida Kahlo by Hayden Herrera (1983) Template:Wq/ha/ISBN , p. 197. In a footnote (p.467), Herrera writes that Kahlo had heard this joke from her friend, the poet José Frías.