Wq/ha/Franklin Pierce Adams
Appearance
Franklin Pierce Adams (Nuwamba 15 ga wata, shekara ta 1881, Chicago, Illinois – Maris 23 ga wata, 1960, New York City, New York), dan jaridar kasar Amurka ne wanda yayi fice da lakabin sa F.P.A kuma yayi fice a jaridar “The Conning Tower" da kuma halartar sa a shirye-shiryen gidan rediyo, Information Please.
Zantuka.
[edit | edit source]- Kirismeti ta kare sannan Sana’a Sana’a ce.
- "For the Other 365 Days", in Trans-communicator, Volume 44 (a shekarar 1927), p. 177.
- Akwai sigari da dama na sule-biyar a kasar. Matsalar shine suna da tsadar daya bisa hudu. Abunda kasar nan ke bukata farin karfe ne na sule-biyar.
- Rahoto a cikin Jacob Morton Braude, Complete Speaker's and Toastmaster's Library: Remarks of famous people (a shekarar 1965), p. 53.