Jump to content

Wq/ha/Frank Abagnale

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Frank Abagnale
Frank Abagnale, 2009

Frank Abagnale (an haife shi 27 ga watan Afrilu, shekara ta 1948), ya kasance dan magudi na tsawon shekaru biyar daga shekarar 1960s. A yanzu yana gudanar da Abagnale and Associates, kamfanin kula da harkokin zamba.

Zantuka

[edit | edit source]
  • Abun da nayi lokacin ina saurayi yana da sauki sau dari a yau. Kimiyya ta haifi laifuka.
    • Frank Abagnale akan yadda yake da sauki wajen gudanar da zamba ta hanyar amfani da kimiyya
    • Frank Abagnale Jr. - Biography, Internet Movie Database, accessed 2008-10-12.
  • Tuna abinda zama baligi yake nufi: ba shi da alaka da kudi ko lambobin yabo.