Wq/ha/Frances Ames
Appearance
Frances Rix Ames (20 ga watan Afrilu, shekara ta 1920 zuwa 11 ga watan Nuwamba, shekara ta 2002) ya kasance likitan cikin jiki, kwakwalwa kuma mai fafutukar hakkin dan-Adam ‘yar kasar Afurka.ta Kudu wacce ta yi fice da aikinta na kyawawan halaye na likitanci akan mutuwar dan tawayen wariyar launin fata Steve Biko.
Zantuka
[edit | edit source]- Bana so in nuna cewa saboda bambancin jinsi, an tauye hakki na. An yi hakan, amma na bada gudummawar hakan. Na yi nadaman hakan saboda banyi wa mata aikin da ya dace ba. Amma na kasance cikin duhu na tsawon lokaci.
- van der Unde, "Interview: A woman of substance", SAMJ, Volume 80, No. 11, Nuwamba 11 ga wata, shekara ta 1995, p. 1203.