Wq/ha/Folorunsho Alakija

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Folorunsho Alakija
Folorunsho Alakija

Folorunsho Alakija (an haife ta a ranar 15th of July, 1951), 'yar kasuwa ce 'yar Najeriya kuma mai taimakon al'umma. Tana harkokin fashan, man fetur, gidaje da kuma masana'antun wallafe-wallafe. Majallar Forbes ta ayyana ta a matsayin macen da ta fi kowa kudi a Najeriya tare da adadin kudi akalla dala biliyan 1 a shekara ta 2020.

Zantuka[edit | edit source]

  • Daure - Kada ka taba sarewa! Duniyar yau tana shan moriyar wutar lantarki ta hanyar mutanen da suka ki yarda su sare.
    • [1] Folorunsho Alakija tana magana akan dauriya.
  • Mun girma mun wuce mun wuce matakin almara. A matsayin mace, kina da gaba guda ɗaya ne kawai mu yi nasara. Dole mu tare bijimin sa ta ƙahon sa kuma mu tabbatar da sauyin da kan mu.
    • [2] Folorunsho Alakija tana jaddadawa akan mata zasu iya samun nasara.