Wq/ha/Fiona Apple

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Fiona Apple
Ina jin rashin gaskiya
Kuma ina bukatar in tuba
Ga wadanda nayi wa laifi
Saboda duka abunda na taba sani soyayya ce.
~ Waƙar Rashin gaskiya.

Fiona Apple Maggart (an haife ta ranar 13 Satumba 1977), wacce ta yi fice da suna Fiona Apple, mawakiya ce ‘yar Amurka wacce ta taba lashe kyautar Grammy.

Zantuka[edit | edit source]

  • Ba ni da wani babban buti akan barin alamu na alko kuma barin tarihi.
  • Kada ka yi asarar haukan ka!