Wq/ha/Fatou Bensouda

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Fatou Bensouda
Fatou Bensouda, 2008

Fatou Bom Bensouda (/fɑːˈtuː bɛnˈsoʊdə/; née Nyang; an haife ta 31 January 1961), lauya ce 'yar kasar Gambiya.

Zantuka[edit | edit source]

  • Ni, da ofishi na mun kaddamar da ayyukanmu a karkashin Gunkin Roma a cikin 'yanci, kuduri, adalci da kuma gaskiyar aiki. Zamu cigaba da fuskantar ayyukanmu yadda ya dace a karkashin Gunkin Roma ba tare da tsoro ko alfarma ba.