Wq/ha/Fatima Waziri-Azi
Appearance
Fatima Waziri-Azi lauya ne dan Najeriya kuma Darekta Janar na Hukuma ta Kasa Hana Sace Mutane [National Agency for the Prohibition of Trafficking in Persons (NAPTIP)] na Najeriya.
Zantuka
[edit | edit source]- NAPTIP zata tsaya tsayin daka kan kudirinta don magance satan mutane da kuma gurfanar da masu laifi ga shari'a. Hukumar zata cigaba da aiki tukuru don tabbatar da karin tsaro da nagartan al'umma.
- Fatima spoke about what NAPTIP represent Premium times
- Idan mai daukan nauyinka ya biya maka kudin tafiya, to za'a tilasta maka yin koma wani irin aiki ne don ka biya mai daukan nauyin ka kafin ka nemi na kan ka.