Jump to content

Wq/ha/Fatima Ibrahim Ali

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Fatima Ibrahim Ali

Fatima Ibrahim Ali yar siyasar Kenya ce. Ta kasance kwamishina a hukumar kare Haƙƙin dan adam ta Kenya. Fatima Ali ta kasance memba a zama na 11 na majalisar dokokin Kenya mai wakiltar gundumar Wajeer. An zaɓe ta a matsayin a cikin Maris, shekara ta 2013 akan tikitin Orange Democratic Movement. A halin yanzu ita memba ce ta Majalisar 4th (shekara ta 2017 zuwa shekarar 2022), na Gabas.

Majalisar Dokokin Afirka mai wakiltar Kenya. Ita 'yar kabilar Somaliya ce.

Zantuka

[edit | edit source]

A yau na yi bikin 'yar'uwata, mai ba ni shawara da aboki. Hon Fatuma Ibrahim Ali. ...Hakika Hon Fatuma Ibrahim ta jajirce wajen ganin an ƙarfafa mata da 'yan mata. [abubuwan da ake bukata].

• Dole ne mu tsaya tsayin daka wajen yaƙar masu tsatsauran ra'ayi, kar su bari su raba kan mu. [abubuwan da ake buƙata].