Wq/ha/Faransa
Appearance
Faransa a hukumance Jahurriyar Faransa, kasa ce da ke Nahiyar Turai...
Zantuka
[edit | edit source]- Faransa tayi fice a kowanne fannin fasaha, ba a girma ba.
- Matthew Arnold, The Strayed Reveller, and Other Poems, "To a Republican Friend" (c. Maris, shekarar 1848).
- Mutanen Faransa suna da wayau fiye da yadda suke, su kuma mutanen Spanish suna Kama da masu wayau fiye da yadda suke zahiri.
- Francis Bacon, "Of Seeming Wise", in Essays (a shekarar 1625); Brian Vickers (ed.) The Major Works (Oxford: Oxford University Press, shekarar 2002) p. 389.