Wq/ha/Evalyn Gates
Appearance
Evalyn Gates (an haife ta a shekarar 1958), masaniyar cosmology ce ‘yar Amurka, marubuciya kuma tsohuwar Babbar Darekta kuma CEO ta Cleveland Museum of Natural History.
Zantuka
[edit | edit source]- Theory na Big Bang ya samu babban nasara a wajen bayyana tarihi da juyin halittar duniyoyi, sannan sabbin bincike da ganowa sun cigaba da tabbatar da gaskiyar wannan theory. Amma har yanzu bamu san amsa ga tambayar ba.
- What is the Universe made of?