Wq/ha/Eucharia Anunobi Ekwu
Appearance
Eucharia Anunobi Ekwu (an haife ta 27 May 1965), jarumar fim ce ‘yar Najeriya, furodusa kuma fasto. Tayi fice da taka rawar da tayi a cikin shirin Abuja Connection. An ambace ta don lambar yabo ta 2020 Africa Magic Viewers' Choice Awards don gwarzuwar jaruma mai taka rawar jaruma ta biyu a cikin shirin ko wasan telebijin....
Zantuka
[edit | edit source]- “Ina amfani da duk wani abu da ubangiji ya bani ina yiwa mutane magana”.
- “Godiya ta tabbata ga ubangiji na san yana tare da ni. Ina daukar kowacce korafi a matsayin gyara”.
- “Tabbas akwai ranan da zaka ji kamar ka bar da’a ga Ubangiji, amma da zarar ka yanke shawarar yin da’a gare Shi zai taimake ka”.