Jump to content

Wq/ha/Ethel Hampson Brewster

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Ethel Hampson Brewster
Ethel Hampson Brewster in 1926

Ethel Hampson Brewster (3 ga watan Yuli, shekara ta 1886 zuwa 18 ga watan Agustan shekarar 1947) farfesa ne na kwalejin Amurka kuma masanin ilimin falsafa.Ta kasance Dean of Women kuma ta koyar da Girkanci da Latin a Swarthmore College, inda ta kasance memba na tsangayar daga shekara ta 1916 zuwa shekarar 1947...

Zantuka

[edit | edit source]

"Rayuwar Zamantakewa A Matsayin Matsalolin Ilimi"], Tallafin Taron Shekara-shekara na Ƙungiyar Mata da Masu Ba da Shawara ta Ƙasa 11 (a shekarar 1924): 68.

  • "Na damu da cewa akwai 'yan kaɗan waɗanda ke shiga cikin jin daɗin ko da fassarar ƙasƙanci, kuma har yanzu kaɗan ne waɗanda suka sami fassarar da ta dace."