Wq/ha/Esperanza Aguirre
Appearance

Esperanza Aguirre y Gil de Biedma, Countess of Murillo, Grandee of Spain DBE (An haife ta a ranar 3 ga watan Jaunairu, shekara ta 1952),‘yar siyasar Sifaniya ce kuma shugaban ƙasar Madrid na yanzu...
Zantuka
[edit | edit source]- A yayin da gurguzanci ta fara wanzuwa, samar da aikin yi yakan fita ta taga.
- Idan gwamnati tana gudun duniya, al’umma zata cigaba.
prosperous.
- Fuente: 'Libertad Digital' Diary'
- Gurguzanci na gazawa ne a yayin da kudaden da wasu ke bayarwa suka kare.
- Tushe: NoticiasEsperanzaAguirre.es. Afrilun shekarar 2011.
- A cikin jerin sunayen da ke waje na, akwai mutane da ake tuhuma da wauta.
Source: 'Norte de Castilla' Diary, Afrilu 27 ga wata, shekara ta 2011.
Esperanza Aguirre
