Erin Burnett na zantawa tare da Leon Panetta a Afghanistan Dec 13, 2012 crop
Erin Isabelle Burnett (An haife ta 2 ga watan Yuli, shekara ta 1976), ta kasance mai bada labarai ‘yar ƙasar Amurka, a yanzu mai gabatar da labaran Erin Burnett OutFront a CNN.
Akwai wani bangare na telebijin da yake na gani. Ba zaka iya musantawa ba, amma kuma bazaka iya matsawa mataki na gaba ba ba tare da bege ba, hulɗa, da kuma tunzurawa na jaridanci.