Wq/ha/Elliott Abrams
Appearance
Elliott Abrams (an haife shi Janairu 24 ga wata, shekara ta 1948) dan siyasar Amurka ne kuma lauya, wanda ya rike matsayi na dokokin kasashen waje a gwamnatocin shuwagabannin kasa Ronald Reagan, George W. Bush da kuma Donald Trump...
Zantuka
[edit | edit source]- Ta’addantar da kashe dabbobi don ci da kaciya kuma kana ta’addantar da Yahudanci ne.