Ellen Hodgson Brown (An haife ta watan Satumba ranar goma sha biyar 15 ga wata, shekara ta alif 1945), maruciya ce ‘yar ƙasar Amurka, lauya, mai magana a gaban jama’a, kumamai fafutukar sauyin magunguna da kuma sauyin tattalin arziki, musamman ajiyar kudin al’umma....
Watakila kudi… na iya zama bawan dan Adam, a sauya shi daga na’urar muzgunawa, zuwa na’urar samar da wanzuwar arziki. Amma da fari babban bankin kasa ya kamata ya zamo bawan jama’a. Ya kamata a mayar da shi abun amfani jama’a, masu sauraron kukan mutane da kuma tattalin arziki.