Wq/ha/Elizabeth Acevedo

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Elizabeth Acevedo
Elizabeth Acevedo a shekara ta 2011

Elizabeth Acevedo mawakiya ce ‘yar Dominica da Amurka kuma marubuciya.

Zantuka[edit | edit source]

  • Mutane suna karatu kamar yadda suke cin abinci: Wasu lokutan muna son nishadi, wasu lokutan muna so muyi aiki don mu bude wani abu. Littattafai sun kasance abu masu gina jiki a gare ni.
  • (Ta yaya kuke bambanta littafan matasa da kuma na Tatsiniyoyin manya?) Wani bangaren murya ne, amma ni a nawa al’adar shine littattafan matasa na bukatan sa rai.

Hanyoyin waje[edit | edit source]

Personal website