Wq/ha/Eliza Acton

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Eliza Acton
from Modern Cookery for Private Families na Eliza Acton (London: Longmans, Green, Reader, da Dyer, 1871. p. 48.)

Elizabeth "Eliza" Acton (Afurelu 17, 1799 – Febreru 13, 1859), mawakiyar Ingila ce kuma kuku, wacce ta fara wallafa daya daga cikin littattafan dafe-dafe na farko-farko ga mazauna gida ba wai ga kuku na musamman ba ko chef, Girke-girken zamani ga iyalai mazauna gida, a cikin wannan littafin ta lissafo tsarin salon na zayyano kayan girki da akafi amincewa da shi a yau kuma ta ayyana lokutan girki da sirrikan su.

Zantuka[edit | edit source]

Waka (1826)[edit | edit source]

  • A cikin kwayu ke kwance duk wani abin tsoro,
    Da kuma arziki, da zai mallaki murmushin ta mai kyawu,
    Amma saboda kuruciya mai kyau damuwar ta kawai
    Itace ta kalli lantarkin soyayya.
  • Amma a gajiya da nisa abun tausayi Kyakyawa ta kwanta,
    Sannan a yayin da take hutawa, shiru cikin damuwa,
    Rashin bambanci ga wannan fitila ya lallabo,
    Sannan ya mayar da kishin dumin sa, da kuma hasken sa mai ban sha'awa.