Jump to content

Wq/ha/Elinor Ostrom

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Elinor Ostrom
Elinor Ostrom, 2009.

Elinor “Lin” Ostrom (Agusta 7 ga wata, shekara ta 1933 zuwa Yuni 12 ga wata, shekara ta 2012) ta kasance ‘yar siyasar tattalin arziki.

Zantuka

[edit | edit source]
  • Menene aka rasa a cikin kayan aikin nazarin doka - da kuma jerin amintattun, tsararrun dokokin kungiyoyin al’umma - shine isasshen fayyataccen dokar aiki a dunkule inda wani kungiya na masu muhimmanci zasu hadikawunan su don sa kai don tattaro abunda ya rage daga nasu kokarin.
    • (Shekarar 1996) Governing the Commons: The Evolution of Institutions for Collective Action p. 25-26.