Jump to content

Wq/ha/Elaine Chao

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Elaine Chao

Elaine Lan Chao (an haife ta March 26, 1953), ‘yar kasuwa ce ‘yar Amurka kuma ‘yar siyasa. Memba ce ta Jam’iyyar Republican, Chao ta yi aiki a matsayin Sakariyar Zirga-Zirga a gwamnatin Trumph daga 2017 zuwa 2021, kuma sakatariyar Kwadago a gwamnatin Bush daga 2001 zuwa 2009.

Zantuka[edit | edit source]

  • A lokacin da nike karama, mutane da gangan suke kuskure fadin suna na. Mutanen Asiya sun yi aiki tukuru don sauya wannan al’amari don ƙarni masu zuwa. Kaman bai gane cewa ba, hakan ya fada sosai game da shi fiye da yadda zai fada game da mutanen Asiya har abada.