Jump to content

Wq/ha/Elaine Brown

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Elaine Brown
Elaine Brown

Elaine Brown (an haife ta a Maris 2 ga wata, shekara ta 1943), mai fafutukar hakkin ‘yan fursuna ce, marubuciya, mawakiya, kuma tsohuwar shugabar kungiyar Black Panther, wacce ke zaune a Oakland

Zantuka

[edit | edit source]
  • Ba zaka iya gane cigaban bakaken fata ta hanyar kallon Ebony da ke jikin mujalla ko Oprah ba. Idan kayi la’akari da cewa kaso daya ne kawai na daga kudin shiga da ake samu yake fitowa daga kasuwancin bakaken fata, za ka oya tambayan kanka idan wannan bambanci na aji shine abunda muke so.
  • UCLA Thurgood Marshall Lecture. (Shekarar 2008). Thurgood Marshall Lecture on Law and Human Rights. [Online Video]. 17 April. Available from: [1]. [Accessed: 13 March 2012].