Wq/ha/Ela Bhatt

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Ela Bhatt
Ela Bhatt

Ela Ramesh Bhatt (7 September 1933 – 2 November 2022), ta kasance ma’aikaciyar zamantakewa ta musamman ‘yar Indiya, mai shirya taro, kuma mabiyar tafarkin Gandhi.

Zantuka[edit | edit source]

  • …tunawa da ita dangane da kishin ta na musamman ga cigaban mata a cikin al’umma.
    • Shugaban Kasar Indiya a wajen kaddamar da kyautar Indhira Gandhi na kyautar zaman lafiya. SEWA).Template:Wq/ha/Cite web