Wq/ha/E. Tendayi Achiume
Appearance
E. Tendayi Achiume farfesan shari’a ne na Alicia Miñana na tsohon sashin Faculty Director of the Promise Institute for Human Rights at the Jami’ar California,
Zantuka
[edit | edit source]- Zaben ‘yan kasar Indiya Bharatiya Janata Party (BJP) ya janyo ta’addanci ga al’ummomin Dalit, musulmai, addinan gargajiya da kuma kiristoci. Rahotanni sun nuna amfani da maganganun tashin-tashin daga shugabannin BJP a kan kungiyoyi marasa yawa, da kuma tasowar ‘yan banga don harar musulmai da mabiya dalit.
- "Contemporary forms of racism, racial discrimination, xenophobia and related intolerance", OHCHR, 6 August 2018. Quoted in Christophe Jaffrelot, Modi's India: Hindu Nationalism and the Rise of Ethnic Democracy, Princeton University Press, April 11, 2023, p. 452.