Jump to content

Wq/ha/Duniya

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Duniya
Duniya

Duniya na nufin sashin duniyoyi da mutane, dabbobi da kuma tsirrai ke rayuwa.a cikin ta, A kimance dai duniya itace duniya ta uku daga rana.

Azanci

[edit | edit source]
  • Duniya makaranta
    • Umar M. Shareef (a shekara ta 2016), Best of Umar M. Shareef,
  • Duniya budurwar wawa
    • Duniya budurwar wawa, Dan Fulani (shekara ta 1982). Hudahuda Publishing Company, Zaria [Nigeria], shekarar 1982.
  • Ita duniya kamar makaranta ce, idan baka koya darasinta ba, zakai ta maimaita aji ne
    • Karin maganar Hausawa
  • Indai duniya ce, ta isa mutum riga da wando
    • Karin maganar Hausawa
  • Ita duniya wanda ba'a haifa ba ma jiranshi ta ke.

Mahadar shafukan waje

[edit | edit source]