Wq/ha/Droupadi Murmu
Appearance
Droupadi Murmu (née Puti Biranchi Tudu; an haife ta 20 ga watan Juni, a shekara ta 1958), ‘yar siyasar Indiya ce kuma tsohuwar malama wacce take aiki a matsayin shugabar kasar Indiya na 15 tun daga shekara ta 2002. Itace mace ta farko daga mutanen gargajiya kika mace ta biyu bayan Pratibha Patil da ta mulki kasar Indiya,
Zantuka
[edit | edit source]- Zabe na da aka yi a Indiya hujja ce na cewa talaka zai iya yin mafarki kuma ya tabbata.
- A guri na samun ilimin firamare mafarki ne a gare ni.