Jump to content

Wq/ha/Dora Akunyili

From Wikimedia Incubator
< Wq‎ | ha
Wq > ha > Dora Akunyili
DoraAkunyili Monument at Ezinano Agulu


Dora Akunyili (14 July 1954 – 7 June 2014), ta kasance babbar darekta na National Agency for Food and Drug Administration and Control (NAFDAC) na Najeriya daga 2001 zuwa 2008.

Zantuka[edit | edit source]

  • Iyaye da kakanni da suka gina Najeriya sun yi mafarki kafa kasa mai hadin kai, mai albarka, da kuma kasa mai cigaba inda adalcin zamantakewa zai wanzu. Haka zalik dole mu cigaba da wannan mafarki saboda da zarar mun daina wannan mafarki to rayuwa ta tafi.
    • [1] Dora tana bayar da jawabin ta na karshe a wajen Taro na Kasa.
  • Mata sukan zamo masu karancin cin hanci kuma masu mayar da hankali. Akwai manya shugabanni mata a duniya wanda ke bukatar a basu dama.
    • [2] Dora a wajen wani taro na sirri Wilson Centre a shekara ta 2006.
  • Idan kana da babbar ‘ya kama ta, to matsalanka ba zai taba zama na kudi ba amma ta yadda zaka kashe kudin.
    • [3] Dora at a yayin intabiyu tare da Dr. Damages


  • Ina da ra’ayin Najeriya ta tsaya a matsayin kasa guda nan da shekaru 100 duk da kuwa matsalolin ta saboda halayen mu nagari na gama gari sun mamaye bambance-bambancen mu.
    • [4] Tunanin Dora game da Najeriya.
  • Kasa tana girma ta bunkasa ne a yayin da tsofaffi suka gina bishiyoyin da sun san ba zasu sha inuwar ta ba.
    • [5] Dora Akunliyi last public speech quoting a Greek proverb